Karin Haske
Teɓa: Gwagwarmayar Afirka don matsalar magance mummunar ƙiba
Ƙiba a tsakanin manyan mutane ta ninka sama da sau biyu tun 1990, sannan ta ninka sau huɗu a tsakanin yara da matasa, lamarin da ya janyo yanayin damuwa a duniya da ake da mutane sama da biliyan guda da ke fama da matsalar ƙiba.Duniya
World Central Kitchen: Me rashin kungiyar zai haifar ga Gaza?
Kungiyar na aiki a dakunan girki biyu Rafah da Deir al Balah, suna taimaka wa unguwanni 68 da ke Gaza, suna bayar da kunshin abinci sama da 170,000 kowace rana, suna raba kwalayen kayan abinci 92,000, wanda jumullar ya kama abincin mutum miliyan 4.7
Shahararru
Mashahuran makaloli