Afirka
Bayan kisan kiyashin 1994, Rwanda ta zama jagora a duniya wajen ci-gaban mata
A yanzu mata na da fiye da kashi 61.3 cikin 100 na kujerun majalisar dokoki, ninki hudu na adadin mata da ake da shi a 1994, kuma hakan yana nufin adadin ya wuce tsaka-tsakin da ake bukata a duniya na kashi 26.4 cikin 100.
Shahararru
Mashahuran makaloli