Afirka
Ana yada labaran karya cikin sauki tun bayan juyin mulkin Nijar
Wani bidiyo da ya karade intanet ya yi ikirarin nuna ministan kudin hanbararriyar gwamnati yana kuka, bayan da jagororin juyin mulkin suka ba shi wa'adi kan ya ba su bayani dalla-dalla game da wasu kudade da suka bace, ko kuma su kashe shi.
Shahararru
Mashahuran makaloli