Duniya
Venezuela ta ci TikTok tarar $10m a kan gasar yin bidiyon da ya jawo mutuwar yara
Kotun Ƙolin Venezuela ta ci kamfanin TikTok tarar dala miliyan 10 saboda "rashin aiwatar da matakan" kare yaduwar wani bidiyo na gasa da aka saka wanda ake zargin yaduwwarsa ta yi sanadiyar mutuwar yara uku 'yan Venezuela kwanan nan.
Shahararru
Mashahuran makaloli