Duniya
Gaza na fuskantar matsala a fannin lafiya yayin da tan 170,000 na shara ta taru
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na 37 a yau — bayan yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a yankin ya kashe Falasɗinawa fiye da 48,339, ko da yake daga baya an tabbatar mutanen sun kusa 62,000.
Shahararru
Mashahuran makaloli