Duniya
‘Yan daba ɗauke da makamai sun kashe aƙalla mutum 50 a kusa da babban birnin Haiti
‘Yan bindiga ne ke iko da kimanin kashi 80 cikin 100 na birnin Port-au-Prince, kuma tashin hankalin na ci gaba da ƙaruwa, inda aka kashe sama da mutum 5,000 a hare-haren da suka shafi ‘yan daba a shekarar 2024 kawai.
Shahararru
Mashahuran makaloli