Afirka
'An mayar da yankinmu saniyar-ware wurin rabon ayyukan gwamnatin tarayya'
Gwamnonin Arewa maso Gabashin Nijeriya sun yi ƙorafi dangane da wasu abubuwa da ke ci musu tuwa a ƙwarya daga ciki har da yadda titunan yankin da layin dogo suka lalace da kuma rashin saka yankin a wasu ayyuka na gwamnatin tarayya.
Shahararru
Mashahuran makaloli