Türkiye
Turkiyya za ta karɓi baƙuncin ministan harkokin waje na Ukraine don zantawa ta musamman
Muhimmiyar rawar Turkiyya don samar da zaman lafiya, da haɗin kan tattalin arziƙi, da ayyukan jinkai —kamar shirin fita da hatsi ta Bahar Aswad —zai ƙara ƙarfafa alaƙar Turkiyya da Ukraine yayin da rikici ke ci gaba a Ukraine.
Shahararru
Mashahuran makaloli