Afirka
Afirka ta Kudu na cigaba da neman ɗan wasan ƙwallon zari- zuga na Faransa da ya ɓata a teku
Medhi Narjissi na ɗaya daga cikin tawagar 'yan wasan Faransa 'yan kasa da shekara 18 da za su buga gasar ƙwallon zari-ruga a Afirka ta Kudu tare da tawagar ƙasashe masu masauƙin baki wato Ingila da Ireland da kuma Georgia.
Shahararru
Mashahuran makaloli