Türkiye
Mutane sun mutu sakamakon fashewar wani abu a masana'antar makaman roka ta Turkiyya
Wasu abubuwa sun fashe da sanyin safiyar Asabar a masana'antar kera makaman roka ta Machinery and Chemical Industry Corporation (MKE) da ke lardin Elmadag na birnin Ankara, a cewar Ma'aikatar Tsaron Turkiyya.
Shahararru
Mashahuran makaloli