Kasuwanci
Zimbabwe za ta ci tarar kasuwancin da ke amfani da hauhawar farashin canji
Tun bayan kaddamar da sabon kudin ZiG a farkon watan Afrilu, gwamnati Zimbabwe ke kokarin ganin ta ɗaga darajar sabon kudin tare da ganin ya zaga ko ina, kuma tuni hukumomi suka fara dirar mikiya kan 'yan kasuwar canjin kudi na bayan fage.
Shahararru
Mashahuran makaloli