Karin Haske
Dalilin da ya sa aka kasa samun zaman lafiya a Sudan da DR Congo a 2024
Yayin da aka shiga sabuwar shekara, tashe- tashen hankula a Sudan da Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo da kuma munanan ayyukan mayaka masu dauke da makamai a yankin na ci gaba da haifar da rudani da rikice-rikicen jinƙai a nahiyar.
Shahararru
Mashahuran makaloli