Karin Haske
Yaƙin cacar baka a Kogin Maliya: Faransa na ta ƙoƙarin daidai al'amurra a Djibouti
Ƙarfin faɗa a jiin Faransa a matsayin tsohuwar 'yar mulkin mallakar a Afrika da ke gushewa, bayan an tilasta wa sojojinta ficewa daga ƙasashen yankin Sahel da yawa, ya zamar da sansanin sojinta a Djibouti wani jigo na cigaba da kasancewa a nahiyar.
Shahararru
Mashahuran makaloli