Afirka
Tunde Onakoya: Ɗan Nijeriya da ke dab da kafa tarihi a wasan dara
Tunde Onakoya yana ƙoƙarin kafa tarihi a kundin nuna bajinta na Guinness World Record a fannin wasan dara mafi daɗewa a dandalin Times da ke birnin New York na Amurka ya kuma samu goyon baya da jinjina daga ciki da wajen ƙasar.
Shahararru
Mashahuran makaloli