Kasuwanci
Manyan masu kudi na duniya biyu da ke da kadarorin dala tiriliyan 10 sun zuba jari a Turkiyya
Shugabannin kamfanin Pimco da ke da kadarori na kusan dala tiriliyan $2, da na Vanguard da ke da kusan dala tiriliyan $7.5, ba su bayyana takamaiman yawan kadarorin da suka saya ba, amma zuba jarinsu alama ce ta amincewa da kasuwannin Turkiyya.
Shahararru
Mashahuran makaloli