Duniya
Mutum 420,000 sun tsere daga Lebanon zuwa Syria saboda hare-haren Isra'ila: MDD
Yaƙin da Tel Aviv ya kwashe shekara ɗaya yana yi a Gaza ya kashe Falasɗinawa aƙalla 42,065. A gefe guda, hare-haren da Isra'ila ta ke kai wa a Lebanon tun daga Oktoban 2023 sun kashe fiye da mutum 2,169 kana sun raba fiye da mutum 1.2 da muhallansu.Türkiye
Hare-haren da Isra'ila ke kaiwa Gaza laifi ne na cin zalin bil'adama: Shugaba Erdogan
“Wajibi ne a hukunta wadanda suka aikata irin wadannan laifuffuka a karkashin dokokin kasa da kasa,” in ji shugaban kasar Turkiyya Erdogan a jawabinsa a taron sauyin yanayi na MDD na shekarar 2023 a birnin Dubai na Hadaddiyar Daular Larabawa.
Shahararru
Mashahuran makaloli