Afirka
Shugaban Nijeriya ya haramta wa jami’an gwamnatin tarayya tafiye-tafiye ƙasahen waje
A wasiƙar da fadar gwamnatin ƙasar ta aike wa Sakataren Gwamnatin Tarayya, George Akume mai ɗauke da kwanan watan 12 ga watan Maris, Shugaba Tinubun ya umarce shi da ya sanar da ma’aikatu da hukumomin gwamnatin tarayya matakin.
Shahararru
Mashahuran makaloli