Duniya
Wasu da ake zargin ‘yan nazi ne sun kaiwa matsugunan ‘yan gudun hijira a Jamus
Dukkan ‘yan gudun hijirar Yukren 14 sun kubuta ba tare da jikkata ba sakamakon harin da aka kaiwa matsuguninsu, a lokacin da kuma mahukunta suka gano rubtun batanci da nuna wariya na swastika graffiti a jikin kofar wajen.
Shahararru
Mashahuran makaloli