Rayuwa
Tsagin wata a ƙasa: Tsarin da ake amfani da shi a Kenya don adana muhalli
Wasu na kiransu da sunan tsagin wata a kasa, wasu kuma suna kiransu murmushin kasa saboda yadda suke kama da fuskar da ke murmushi. Amma wasu kuma kai-tsaye suke kiransu da rijiyoyin adana ruwa lura da yanayin amfaninsu wajen tara ruwan sama.
Shahararru
Mashahuran makaloli