Duniya
Marasa lafiya 270 sun fice daga Asibitin European na Gaza
Yaƙin da Isra'ila ta kwashe kwana 270 tana yi a Gaza ya kashe Falasɗinawa aƙalla 37,900 — galibinsu mata da yara –– sannan kimanin mutum 87,060 sun jikkata, kana fiye da mutum 10,000 na binne a ɓaraguzai kuma Isra'ila ta sace kusan mutum 9,500.
Shahararru
Mashahuran makaloli