Afirka
Za a gurfanar da mutanen da ake zargi da rajin kafa ƙasar Yarbawa a kotu - Ƴan sanda
A ranar asabar da ta wuce ne, ƴan sanda suka kama ƴan kungiyar rajin kafa kasar Yarbawa bayan mamayan da suka yi wa Ofishin gwamnar Oyo da kuma majalisar dokokin jihar suna masu sanye da kayan soji da rike makamai daban-daban da kuma tutar kasarsu.
Shahararru
Mashahuran makaloli