Afirka
An ji ƙarar harbe-harbe a kusa da hedkwatar jam'iyyar adawa a Chadi
An ji ƙarar harbe-harbe a ranar Laraba a babban birnin kasar Chadi kusa da hedkwatar jam'iyyar adawa, da gwamnatin kasar ke zargi da kai hari cikin dare a ofisoshin hukumar tsaron cikin gida wanda ya yi sanadin mutuwar mutane da dama.
Shahararru
Mashahuran makaloli