Duniya
Yahudawa 'yan kama waje zauna sun cinna wa gonakin Falasdinawa wuta a Yammacin Gaɓar Kogin Jordan da aka mamaye
Isra'ila ta kwashe kwana 266 tana kai hare-hare a Gaza inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla 37,765 — galibinsu jarirai, mata da yara — ta jikkata sama da mutum 86,429, kuma mutum sama da 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine, kana ta sace mutum 9,500.
Shahararru
Mashahuran makaloli