Afirka
An gano gawarwakin wadanda suka mutu da yunwa don kwadayin shiga Aljanna a Kenya
Ya zuwa yanzu mutum 98 ne aka tabbatar sun mutu sakamakon yunwa bisa umarnin shugaban wata kungiya da suke bi da ya ce ran 15 ga Afrilu duniya za ta tashi, kuma idan suna son shiga Aljanna sai sun zauna da yunwa.
Shahararru
Mashahuran makaloli