Afirka
IMF ya yaba wa sauye-sauyen tattalin arziki na gwamnatin Tinubu
Kalaman shugaban na IMF suna nuni ne kan sauye-sauyen da Nijeriyar ke ci gaba da yi, wadanda suka hada da cire tallafin fetur da daidaita kudaden musaya, da manufofin maido da kwarin gwiwar masu zuba jari da karfafa tsarin kasafin kudi.
Shahararru
Mashahuran makaloli