Duniya
MDD ta gargadi Isra'ila game da 'rusa' ayyukan agaji na UNRWA a Gaza
Yaƙin kisan ƙare-dangi na Isra'ila a Gaza - da ke cikin kwanaki 388 - ya kashe kusan mutum 43,061 da jikkata fiye da 1101,223, kuma ana fargabar mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzai. A Lebanon, Isra'ila ta kashe mutum 2,787 tun daga Oktoban bara.
Shahararru
Mashahuran makaloli