Duniya
Kai-tsaye: Manyan motoci fiye da 630 sun shigar da kayan agaji cikin Gaza — MDD
Al Qassam Brigades ta jaddada amincewarta da yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza bayan Isra'ila ta kwashe kwana 472 yaƙi a yankin inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla 46,913 da jikkata 110,750+. A Lebanon, Isra'ila ta kashe mutum 4,068 tun Okotoban 2023.
Shahararru
Mashahuran makaloli