Afirka
Ana zargin Lakurawa da kashe ma’aikatan Airtel uku a Nijeriya
Rundunar 'yan sandan Nijeriya reshen Jihar Kebbi ta tabbatar da lamarin inda ta ce wasu 'yan ta'adda waɗanda ake zargin Lakurawa ne sun kashe ma'aikatan na Airtel uku da kuma wani mutumin ƙauyen Gumki a Ƙaramar Hukumar Arewa ta Jihar Kebbi.
Shahararru
Mashahuran makaloli