|
Hausa
|
Hausa
SIYASA
TURKIYYA
NIJERIYA
PODCAST
WASANNI
KARIN HASKE
Abdulwasiu Hassan
Babban Mai Tsara Labarai
Babban Mai Tsara Labarai
Labarai Daga Marubuci
Nijeriya mai fama da ambaliya na buƙatar warware matsalar rashin ruwan sha
Matsalar rashin ruwan sha a Nijeriya ta ta'azzara yayin da rashin isassun kayayyakin more rayuwa ke sa magidanta na haƙar rijiyoyin bohol masu tsada waɗanda ba sa aiki, lamarin da ke sa suke dogara kan masu sayar da ruwa a kura.
6 minti karatu
Ayyukan ibada da ake gudanarwa a lokacin aikin Hajji
Aikin Hajji na ɗaya daga shikashikan Musuluncin guda biyar, kuma shi ne ibadar da ake yi da kudi da jiki da lokaci a kuma keɓaɓɓun wurare a ciki da wajen birnin Makka, sannan a cikin wasu kwanaki da aka keɓe a shekara.
4 minti karatu
Wadanda suka tsira daga ambaliya a Nijeriya na bayani game da bala’in da ya halaka fiye da mutum 200
An dakatar da ayyukan ceto inda hukumomi suka yi imanin cewa ba za a sake samun waɗanda suka tsira daga ambaliyar ba.
6 minti karatu
Abin da ya sa farashin kayan abinci ke sauka a Nijeriya
Farashin abinci na sauka a Nijeriya bayan matsalar tsadar kayan masarufi da ta dauki lokaci ta janyo tasiri sosai a kasuwar hatsi, inda 'yan kasuwa ba sa samun masu saye duk da saukar kayayyakin.
5 minti karatu