Logo
    • Türkiye

      Türkiye

    • Afirka

      Afirka

    • Duniya

      Duniya

    Labarai

    • Kasuwanci

      • Wasanni

        • Ra’ayi

          • Rayuwa

            • Bidiyo

              • Karin Haske

                  • English

                    English

                  • Français

                    Français

                  • Swahili

                    Swahili

                  Hausa


                • Video

                Bidiyoyin da ke shafukan sada zumunta

                Salon rawar Asharwa ta kabilun Afizere da Jarawa

                Bidiyoyin da ke shafukan sada zumunta

                Salon rawar Asharwa ta kabilun Afizere da Jarawa

                Ga salon rawar kabilun Afizere da Jarawa na Jihohin Filato da Bauchi a Nijeriya wadanda har kasashen waje ana gayyatarsu
                • twitter
                • facebook
                • whatsapp
                • reddit
                • email

                Bidiyoyi masu alaka

                Mutumin da ke hada kwallon kafa a Nijeriya Mutumin da ke hada kwallon kafa a Nijeriya

                Mutumin da ke hada kwallon kafa a Nijeriya

                Mutumin ya shafe sama da shekara 20 yana wannan sana'a amma ya koka kan karancin tallafi daga gwamnati.
                Amfani da E-Sukuta don kauce wa cunkoson Legas Amfani da E-Sukuta don kauce wa cunkoson Legas

                Amfani da E-Sukuta don kauce wa cunkoson Legas

                Wani matashi ya kafa kamfanin E-sukuta mai amfani da lantarki da zummar taimaka wa dalibai isa makarantunsu da wurwuri ba tare da fuskantar cunkuson ababen hawa na birnin Legas da ke kudancin Nijeriya ba. Isaac Oyedokun ya shaida wa TRT Afrika cewa matakin nasa yana rage gurbatar muhalli da ke faruwa sakamakon amfani da ababen hawa masu aiki da fetur.
                Karfin ikon gwamnonin jihohi a Nijeriya Karfin ikon gwamnonin jihohi a Nijeriya

                Karfin ikon gwamnonin jihohi a Nijeriya

                Kun san irin karfin ikon da gwamna ke da shi a Nijeriya kuwa? Ku biyo mu ku sha labari
                Turmin Lugude: Matsalar karancin ruwa a Nijeriya Turmin Lugude: Matsalar karancin ruwa a Nijeriya

                Turmin Lugude: Matsalar karancin ruwa a Nijeriya

                Duk da dumbin albarkatun da Nijeriya ke da su, akwai wurare da dama da suke fuskantar matsalar ruwan sha ko rashin ruwa mai kyau.
                Logo
                Hakkin mallakar TRT Afirka 2025

                Ma’aikata

                • Game da TRT Afirka
                • Tuntube Mu

                Dokoki

                • Ka’idoji Tsare Sirri
                • Ka’idojin Amfani da Cookie
                • Ka’idoji da Sharuddan Amfani
                • TRT Afirka Youtube
                • TRT Afirka Twitter
                • TRT Afirka Facebook
                • TRT Afirka Instagram
                • TRT Afirka TikTok