Na rasa 'ya'ya da dangina a harin bam na Tudun Biri
Bidiyoyin da ke shafukan sada zumunta
Na rasa 'ya'ya da dangina a harin bam na Tudun Biri
Wani mutum da ke cikin gabatar da jawabi a taron Maulidin Tudun Biri da sojoji suka jefa musu bam ya bayyana yadda ‘ya’yansa da ‘yan uwansa da wasu danginsa suka mutu.