Duniya
Kai-tsaye: Saudiyya ta jaddada goyon bayanta ga Falasɗinawa, ta yi watsi da buƙatar Trump
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na 18 — bayan Isra'ila ta kashe Falasɗinawa fiye da 47,500 tare da jikkata fiye da 61,700 a hare-haren kisan ƙare-dangin da ta kwashe watanni goma sha biyar tana kai wa a yankin.Duniya