|
Hausa
|
Hausa
SIYASA
TURKIYYA
NIJERIYA
PODCAST
WASANNI
KARIN HASKE
Majalisar Tattalin Arzikin Nijeriya ta amince da N100bn don gyara cibiyoyin horas da 'yansanda
An ɗauki wannan matakin ne a taron majalisar na 154 inda majalisar ta amince domin gyara cibiyoyin horas da ‘yan sanda da sauran hukumomin tsaro a faɗin ƙasar.
Shugaban Hukumar Kare Haƙƙin Bil'adama ta MDD ya yi gargaɗi kan jerin sabbin laifuka a Kordofan
Tun daga 25 ga Oktoba, lokacin da RSF ta ƙwace garin Bara a Kordofan ta Arewa, ofishin kare haƙƙin ɗan’adam na MDD ya rubuta aƙalla mutuwar farar-hula 269 sakamakon harbin sama, harbin artilleriya da kisan gaggawa.
Messi ya ce cutar rashin girma ce ta hana kungiyoyin Argentina daukarsa sanda yana yaro
Gwarzon ɗan ƙwallon Argentina, Lionel Messi ya bayyana kulob ɗin da ya so buga wa sanda yana yaro, amma sai ƙungiyoyin Argentina suka ƙyamace shi saboda tsadar kuɗin maganin cutar hana girma da ke damunsa.
Yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin Rasha da Ukraine za ta tsara makomar Turai: Fidan na Turkiyya
Ministan harkokin wajen Turkiyya Hakan Fidan ya ce ƙasarsa na da yaƙinin cewa Rasha da Ukraine za su cim ma matsayar da ta dace nan ba da jimawa ba.
Hukumar Kwastam ta Jamhuriyar Nijar ta ƙwace nakiya 8,567
Aikin kamen, wanda Laftanar Kanal Fatimata Salifou Marafa, shugabar ofishin ta jagoranta, ya daƙile shigar da miyagun ababen fashewa cikin Nijar, lamarin da ya taƙaita isar irin waɗannan makamai ga ‘yanbindiga da ƙungiyoyin masu aikata laifuka.
Manyan ƙere-ƙeren fasaha na Afirka da suka yi tasiri a duniya
Ga kirkire-kirkire da suka samo asali daga Afirka da suka yi shuhura har a wajen nahiyar - una kawo sauyi a fannin fasahar kere-kere, zamantakewar al’umma da raya a'l’adu.
AFCON: Jerin 'yan wasan Afirka da za su ƙaurace wa Gasar Firimiya
Me ya sa Trump da masu sharhi da ke da ra’ayin rikau ke sa ido kan al’ummar Somalia da ke Minnesota?
RA'AYI
Yaƙin Sudan: Me ya sa dole Afirka ta zama kan gaba wajen warware rikicin Sudan
Duba ga yadda hankulan kasashen duniya suka jawar da kai ko ma ba su da aniyar shiga tsakani, nauyi da alhakin warware rikicin na kan kasashen Afirka.
Yaƙin Sudan: Maye gurbin UAE da Turkiyya na iya ƙarfafa ƙoƙarin ƙasashe na samar da zaman lafiya
Kafafen watsa labaran Afirka: Abokan kawo ci gaba da ake mantawa da su
Yadda muhawarar Kyamar Musulunci a Birtaniya ta fito da munafurcin kasar
Kisan kare dangi a boye da bayyane: Gushewar jinkai a Al Fasher

Karin Labarai
Sakataren Harkokin Wajen Amurka ya ce za a taƙaita ba da biza kan 'muzguna wa Kiristoci a Nijeriya'
Sakataren Harkokin Wajen Amurka Marco Rubio ya ce Amurka za ta takaita bayar da biza ga wasu mutane kan abin da ya ambata cuzguna wa Kiristoci a Najeriya.
CBN ya bayyana iya abin da mutum zai iya cirewa a ATM duk sati
A ƙarƙashin sabuwar dokar, mutane za su iya cire ₦500,000 ne daga ATM duk mako yayin da kamfanoni za su iya cire naira miliyan biyar.
Turkiyya za ta karɓi baƙuncin manyan tarukan duniya a 2026: Shugaban Erdogan
Turkiyya tana shirin shiga shekarar da za ta karbi wasu manyan tarukan duniya a shekarar 2026.
Gwamnatin Kano za ta sayi jirage marasa matuƙa don magance rashin tsaro a kan iyakokin jihar
Wannan matakin ya zo ne bayan jerin hare-haren da 'yan bindiga suka kai kwanan nan a Kananan Hukumomin Tsanyawa da Shanono.
Kundin Guinness World ya dakatar da karbar duk wata buƙata daga Isra’ila: Rahoto
Cikin Hotuna: An yi bikin auren gomman Falasɗinawa a Gaza a lokaci guda
Shugaban Nijar Tiani ya karɓi shugaban Bilma bayan ya yi watanni 16 a hannun masu garkuwa da mutane
Ghana na shirin gina tashar makamashin nukiliyarta ta farko
Masu shiga tsakani na ECOWAS sun gana da shugabannin riƙon ƙwarya na Guinea-Bissau
Sakataren Harkokin Wajen Amurka ya ce za a taƙaita ba da biza kan 'muzguna wa Kiristoci a Nijeriya'
Sakataren Harkokin Wajen Amurka Marco Rubio ya ce Amurka za ta takaita bayar da biza ga wasu mutane kan abin da ya ambata cuzguna wa Kiristoci a Najeriya.
CBN ya bayyana iya abin da mutum zai iya cirewa a ATM duk sati
A ƙarƙashin sabuwar dokar, mutane za su iya cire ₦500,000 ne daga ATM duk mako yayin da kamfanoni za su iya cire naira miliyan biyar.
Turkiyya za ta karɓi baƙuncin manyan tarukan duniya a 2026: Shugaban Erdogan
Turkiyya tana shirin shiga shekarar da za ta karbi wasu manyan tarukan duniya a shekarar 2026.
Kundin Guinness World ya dakatar da karbar duk wata buƙata daga Isra’ila: Rahoto
Cikin Hotuna: An yi bikin auren gomman Falasɗinawa a Gaza a lokaci guda
Shugaban Nijar Tiani ya karɓi shugaban Bilma bayan ya yi watanni 16 a hannun masu garkuwa da mutane
Ghana na shirin gina tashar makamashin nukiliyarta ta farko
Masu shiga tsakani na ECOWAS sun gana da shugabannin riƙon ƙwarya na Guinea-Bissau
Siyasa
An daƙile harin RSF kan West Kordofan: Rundunar Sojin Sudan
Gwamnonin arewacin Nijeriya na neman a dakatar da haƙar ma’adinai domin matsalar tsaro
Juyin mulkin Guinea-Bissau ya jawo wasu tambayoyi da ba a amsa ba kan hamɓarar da Embalo
Nijar ta ce ta fara kai uranium ɗinta kasuwar duniya
Bidiyo
Falasɗinawa suna aikin farfado da wuraren tarihi na Gaza
00:48

Sojan Isra'ila ta wukanta kabarin Bafalasɗine
00:22

''Ba na son 'yan ƙasar Somalia a ƙasata''
00:54

Putin ya ce a shirye Rasha take ta gwabza yaki da Turai
00:56

Previous slide
Next slide
Labari na Musamman
RAYUWA
Me ya sa dokoki ke gaza bayar da kariya ga matan da ake yi wa auren wuri kuma na dole
Auren dole ya zama ruwan dare a wasu yankunan Afirka a yayinda talauci, camfi, rikicin sauyin yanayi da sakacin aiki da doka ke danne dokokin kariya, wanda ke jafa miliyoyin mata cikin zaman aure ala tilas da ke zuwa da munanan sakamamako a rayuwa.
Rayuwa
Wani ɗan Nijeriya, Fado the Great yana ƙoƙarin maido da tashen wasan tsafi
Ci gaban Afirka ya dogara ne kan al’ummarta mazauna ƙasashen waje ba wai a tallafi ba
Tunawa da gwarzon Daular Usmaniyya Fahreddin Pasha, jarumin da ya kare birnin Madina
Waye ainihin wanda ya gano 'Victoria Falls', ɗaya daga cikin manyan kwazarin ruwa a duniya
Shirin Sauti - Podcast
05:37
Labaranmu Na Yau, 4 ga Disamban 2025
11:14
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
08:26
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
09:09
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
04:23
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
Previous slide
Next slide
Rumbun Labarai
Abin da murabus ɗin Ministan Tsaron Nijeriya ke nufi da sauyin da zai haifar
Tinubu ya naɗa Christopher Musa Ministan Tsaron Nijeriya
‘Yan majalisar dokokin Amurka za su gana ranar Talata a kan 'ta’azzarar rashin tsaro' a Nijeriya
Kocin Liverpool ya ce ba zai bar Salah ya tafi AFCON da wuri ba
Jirgin sama jannati mai zagaye sararin samaniya na farko da aka ƙera a Turkiyya zai fara aiki
Mbappe ya shiga sahun Ronaldo, Messi, da Lewandowski wajen cin ƙwallaye 60 a shekara guda
'Yansandan Kano sun nanata haramcin yin acaɓa gaba ɗaya da kuma Keke Napep da daddare
Masu kamuwa da cutar HIV sun ragu da kaso 46 cikin 100 a Nijeriya
Kasashen Afirka sun fara yi wa mutane allurar rigakafin cutar HIV
Rundunar sojin Isra'ila na fuskantar mafi munin matsalar ƙarancin ma'aikata a tarihinta - Janar Brik
Hamas ta ce an kashe masu leƙen asirin Isra’ila huɗu a arewacin Gaza
Fararen-hula fiye da 1,600 sun tsere daga yankin Kordofan na Sudan a kwana ɗaya, in ji Hukumar IOM
Kano: Jami'an tsaron Nijeriya sun ceto mutum bakwai da 'yan bindiga suka sace a Tsanyawa
Gwamnatin Sudan ta ce a shirye take ta yi aiki da MDD domin samar da zaman lafiya a ƙasar
Jirgin yaƙin Turkiyya maras matuƙi ya kafa tarihin harba wa wani jirgi makami a sararin samaniya
1x
00:00
00:00